Maatopup
@maatopup
Subscribers
Views
Videos
API Count
To 10
Live Subscriber Growth Chart
Loading Advanced Analytics...
About Maatopup
MaaTopup
Channel ne da zata na kawo muku abubuwa da suka shafi yadda zaka samu kudi a duniyar internet da kuma ilimin technology da yaren hausa. Zamu riqa koya muku dabarun kasuwanci na yanar gizo da kuma kasuwancin zamani. haka kuma da yadda zaka adana kudinka da kuma yadda zaka yi planning a rayuwarka kayi nasara.
Kunsan komai sai da tsari. Allah (SWT) ya tsara mana yadda zamuyi rayuwa. Sannan kuma masu iya magana na cewa IF YOU FAIL TO PLAN YOU PLAN TO FAIL.
A matsayi na na waddda tayi gwagwarmaya da rayu tun a qananun shekaru na samu experience da yawa, shine nake son koyar wa da kuma tunatarwa matasan mu.
Wannan itace tasha ta farko a arewacin nigeria wanda Zata rika koyar da hanyoyin samun kudi a internet da Hausa.
Embed on Your Website
Do you want to put Maatopup 's realtime subscriber count on your website? Use the embed code below or add the direct URL as a browser source in OBS.
Latest Video
Nigerian investment: Siyan share a Nigerian brokers
by Maatopup
Click to load YouTube player
Nigerian investment: Siyan share a Nigerian brokers
Uploaded
37
Views
0
Likes
5
Comments
About RealtimeSubCount.com
RealtimeSubCount.com tracks live YouTube subscriber activity with a faster page shell, local caching, and analytics modules that do not block the main counter from loading. This page is designed to keep the count visible first while the deeper charts and supporting widgets stream in behind it.